4 Agusta 2026 - 18:07
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Binne Gawarwakin Shahidai 112 A Gaza A Yau

An binne gawarwakin shahidai 112 na dangin "Abu Shara'a da Al-Husayna" a yau a birnin Gaza, bayan an sake fitar da su daga ragowar baraguzan gidajen da Isara’ila ta ruguje, waɗanda sojojin mamaya na Isra'ila suka kai hare-hare a yayin kisan kare dangi da ake ci gaba da yi a zirin Gaza.

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha